Zargin sace N4.6bn: Kotu ta wanke tsohon gwamnan Oyo da kwamishinansa

Zargin sace N4.6bn: Kotu ta wanke tsohon gwamnan Oyo da kwamishinansa

Labarin da Legit.ng Hausa ke samu yanzu na nuni da cewa kotu ta wanke tsohon gwamnan jihar Oyo, Rasheed Ladoja da kuma tsohon kwamishinan kudi, Waheed Akanbi, daga laifin da hukumar EFCC ke zarginsu da aikatawa na badakalar N4.7bn.

Mai shari'a Mohammed Idris ya bayyana hakan, yana mai cewa adadin kudin da ake zargin wadanda ake karar da sama da fadi da su, ba su kai adadin kudin da suka bata a asusun cinikayyar hannun jari na gwamnatin Oyo ba.

Da wannan, kotun ta wanke su daga laifuka 11 da ake zarginsu da aikatawa.

Cikakken labarin yana zuwa.

KARANTA WANNAN: Fadan manya: Ni ma biloniya ne kafin na zama gwamna - Ortom ya caccaki Akume

Zargin sace N4.6bn: Kotu ta wanke tsohon gwamnan Oyo da kwamishinansa

Zargin sace N4.6bn: Kotu ta wanke tsohon gwamnan Oyo da kwamishinansa
Source: Depositphotos

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel