Yanzu Yanzu: Za a rufe hanyoyi 18 a Lagas saboda Buhari

Yanzu Yanzu: Za a rufe hanyoyi 18 a Lagas saboda Buhari

Gabannin ziyarar Shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa Lagas domin gangamin kamfen dinsa, gwamnatin jihar Lagas ta bayar da umurni da zai hana mutane amfani da wasu hanyoyi 18 ayankuna daban-daban na jihar.

Kamfen din dan takarar Shugaban kasa na jam’iyar All Progressives Congress(APC) zai gudana ne a filin wasa na Teslim Balogun da ke Surulere a ranar Asabar, 9 ga watan Fabrairu.

Da yake bayyana hakan gga manema labara a Ikeja, tsohon karain ministan taro kuma sugaban kwamiton sufuri na ziyarar kamfen din Buhari a jihar, Mista Demola Seraki ya bayyana cewa sama da mambobin APC 100,000 ake sanya ran za su halarci gangamin.

Yanzu Yanzu: Za a rufe hanyoyi 18 a Lagas saboda Buhari

Yanzu Yanzu: Za a rufe hanyoyi 18 a Lagas saboda Buhari
Source: Twitter

Demola ya bayyana cewa za a karkatar da hanyoyin ne domin hana cunkoso ga masu ababen hawa.

KU KARANTA KUMA: Atiku: Lamidon Adamawa ya goyi bayan Buhari

Ga hanyoyin da za rufe:

1. Funsho Williams Avenue, Surulere

2. Lawanson/Itire /Tejuosho road

3. Apapa/Costain road

4. Eko Bridge/Apongbon

5. Marina road

6. Ikorodu road

7. Mobolaji Bank Anthony way

8. Old Toll Gate/Third Mainland Bridge/Obalende

9. Airport road

10. Oshodi-Oworonshoki expressway

11. Agege Motor road

`12. Jibowu area

`13. Yaba/Muritala Mohammed way Iddo/Otto

14. Herbert Macaulay way

`15. Adekunle

16. Ijora Olopa

17. Abebe village

18. Eric Moore road

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel