Kamfe: Atiku da tawagar sa sun garzaya garin Daura na jihar Kastina

Kamfe: Atiku da tawagar sa sun garzaya garin Daura na jihar Kastina

A yayin da a yau Alhamis, 8 ga watan Fabrairu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci birnin Yola domin gudanara da taron sa na yakin zabe, kazalika Atiku Abubakar, dan takara na jam'iyyar PDP ya ziyarci garin Daura na jihar Katsina.

Atiku tare da shugaban PDP na kasa a fadar Sarkin Daura

Atiku tare da shugaban PDP na kasa a fadar Sarkin Daura
Source: Twitter

Al'ummar garin Daura yayin yiwa Atiku lale maraba

Al'ummar garin Daura yayin yiwa Atiku lale maraba
Source: Twitter

Atiku da tawagar sa yayin fasa taro a garin Daura

Atiku da tawagar sa yayin fasa taro a garin Daura
Source: Twitter

Atiku, tsohon gwamna Shema da Mai martaba Sarkin Daura

Atiku, tsohon gwamna Shema da Mai martaba Sarkin Daura
Source: Twitter

KARANTA KUMA: 'Kiyasi: Sakamakon zaben 2019 cikin wasu jihohin Najeriya tsakanin Buhari da Atiku

Ko shakka ba bu Atiku ya ziyarci mahaifar shugaba Buhari ta garin Daura, yayin da hakan ta kasance ga shugaban kasar yayin da ya kai ziyara domin gudanar da taron sa na yakin neman zabe a mahaifar babban abokin sa na adawa da ta kasance birnin Yola.

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, a ranar da ta gabata ne tsohon mataimakin shugaban kasa ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe cikin jihar Borno da Yobe yayin da shugaban kasa Buhari ya gudanar da na sa cikin jihar Benuwe da Nasarawa.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel