Da duminsa: Jam'iyyar SDP ta yi watsi da dan takarar ta, ta goyi bayan Buhari

Da duminsa: Jam'iyyar SDP ta yi watsi da dan takarar ta, ta goyi bayan Buhari

Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) ta zabi Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin dan takarar shugabancin kasa da za ta marawa baya a babban zaben 2019.

An cimma wannan yarjejeniyar ne tsakanin jam'iyyar SDP a wurin taron majalisar zartarwa na jam'iyyar.

A halin yanzu ana cigaba da taron a babban birnin tarayya Abuja.

Yanzu-yanzu: SDP ta goyi bayan takarar Buhari

Yanzu-yanzu: SDP ta goyi bayan takarar Buhari
Source: Depositphotos

Wannan na zuwa ne bayan jam'iyyar ta SDP ta dakatar da sakataren ta na kasa, Alfa Muhammad saboda samunsa da laifin yiwa jam'iyya zagon kasa.

DUBA WANNAN: Kamfen: Taron Atiku a jihar Borno ya bayar da mamaki, hotuna

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel