Kamfen: Taron Atiku a jihar Borno ya yi armashi, hotuna

Kamfen: Taron Atiku a jihar Borno ya yi armashi, hotuna

A yau Laraba 6 ga watan Fabrairu ne dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kaddamar da yakin neman zabensa a jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.

Al'ummar jihar Borno sun fito kwansu da kwarkwata domin nuna goyon baya da Alhaji Atiku Abubakar da tawagarsa.

Atiku ya mika godiyarsa da mutanen jihar Borno saboda irin tarbar girma da su kayi masa duk da irin kalubalen rashin tsaro da ke fama da ita a jihar.

Ya kuma yi kira garesu su fito su zabi jam'iyyar PDP a ranar 16 ga watan Fabrairu domin samun gwamnati da za ta kawar da Boko Haram cikin kankanin lokaci ta kuma inganta rayuwar al'ummr jihar ta Borno.

Ga hotunan yadda taron ya kasance a kasa:

Kaddamar da yakin neman zaben Atiku ya yi armashi a Borno, hotuna

Alhaji Atiku Abubakar yayin da ya ke jawabi ga magoya bayansa a jihar Borno
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Hotunan yadda al'ummar Nasarawa suka fito tarbar Buhari

Kaddamar da yakin neman zaben Atiku ya yi armashi a Borno, hotuna

Mutanen jihar Borno sun fito domin nunawa Atiku Abubakar kauya da goyon baya
Source: Twitter

Kaddamar da yakin neman zaben Atiku ya yi armashi a Borno, hotuna

Dandazon magoya bayan jam'iyyar PDP da masoya Atiku Abubakar a jihar Borno
Source: Twitter

Kaddamar da yakin neman zaben Atiku ya yi armashi a Borno, hotuna

Yadda al'ummar jihar Borno suka fito kwansu da kwarkwata domin nunawa Atiku Abubakar kauna da goyon baya
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel