Rundunar sojin sama ta samu karin jiragen yaki 22 domin yakar Boko Haram da sauransu

Rundunar sojin sama ta samu karin jiragen yaki 22 domin yakar Boko Haram da sauransu

- Shugaban hafsan sojin sama Air Marshal Sadique Abubakar a ranar Laraba, 6 ga watan Fabrairu yace kwanan nan rundunar ta samu karin jiragen yaki 22

- Abubakar yace wannan zai taimakawa ayyukan sojoji a fadin kasar musamman yaki da yan ta’ddan Boko Haram

Shugaban hafsan sojin sama Air Marshal Sadique Abubakar a ranar Laraba, 6 ga watan Fabrairu yace kwanan nan rundunar ta samu karin jiragen yaki 22 domin taimakawa wajen ayyukan sojoji fadin kasar musamman yaki da yan ta’ddan Boko Haram.

A cewar Abubakar, a watan Yulin 2015, lafiyar jirage yaki rundunar sojin saman Najeriya na kasa da kaso 60 cikin dari, amma a yanzu lafiyarsu ya karu sama da kaso 80.

Rundunar sojin sama ta samu karin jiragen yaki 22 domin yakar Boko Haram da sauransu

Rundunar sojin sama ta samu karin jiragen yaki 22 domin yakar Boko Haram da sauransu
Source: Twitter

Abubakar ya bayyana hakan ne yayinda yake kaddamar da taron horon rundunar sojin mai taken “Strenghtening the NAF Finance Specialty for Efficient Service Delivery in Support of NAF Operations”, a hedkwatar rundunar da ke Abuja.

Shugaban sojin wanda ya samu wakilcin Shugaban manufofi da tsare-tsare, Vice Marshal M A Mohammed yace rundunar sojin tayi nasarar amfani da inuwarta wajen tallafawa ayyuan sojoji ta fannin kayayyaki.

KU KARANTA KUMA: Rundunar sojin sama ta samu karin jiragen yaki 22 domin yakar Boko Haram da sauransu

Ya kara da cewa rundunar ta jajirce wajen ganin ta dauki matain da ya kamata don tabbatar da shugabanci nagari a karkashin gwamnatin shugabankasa Muhammadu Buhari.

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel