Hotunan yadda al'ummar Nasarawa suka fito tarbar Buhari

Hotunan yadda al'ummar Nasarawa suka fito tarbar Buhari

A cigaba da ziyarar jihohi domin kaddamar da yakin neman zabensa, dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC kuma shugaba Najeriya, Muhammadu Buhari ya isa jihar Nasarawa a yau.

Shugaban kasa ya isa filin taro na Lafia Square inda mutane suka cika makil domin tarbarsa.

Kafin zuwansa Nasarawa, Shugaban kasa Buhari ya ziyarci jihar Benue inda nan ma mutane suka fito kwansu da kwarkwata domin nuna masa kauna.

Hotunan yadda al'ummar Nasarawa suka fito tarbar Buhari

Magoya bayan jam'iyyar APC a jihar Nasarawa yayin kaddamar da yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Ambaton sunan PDP yana saka min ciwon kai - Farfesa Osinbajo

Hotunan yadda al'ummar Nasarawa suka fito tarbar Buhari

Filin wasa na Lafia Square ya cika da mutane maza da mata da suka zo hallartar kaddamar da yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari
Source: Twitter

Hotunan yadda al'ummar Nasarawa suka fito tarbar Buhari

Danzadon mutane da suka hallarci taron kamfen din Shugaba Muhammadu Buhari a jihar Nasarawa
Source: Twitter

Hotunan yadda al'ummar Nasarawa suka fito tarbar Buhari

Mutanen jihar Nasarawa sun fito kwansu da kwarkwata domin tarba Shugaba Muhammdu Buhari
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel