Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Nasarawa (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya dira garin Lafia, babban birnin jihar Nasarawa domin cigaba da yakin neman zaben kujeran shugaban kasa karo na biyu.

Buhari ya isa jihar ne bayan gudanar da yakin neman zabensa a birnin Makurdi, jihar Benue.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Nasarawa

Source: Facebook

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel