Kamfen: Hotunan irin tarbar da aka yiwa Buhari a jihar Ekiti

Kamfen: Hotunan irin tarbar da aka yiwa Buhari a jihar Ekiti

Shugaba Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo sun isa garin Akure babban birnin jihar Ondo a yau Talata domin kaddamar da yakin neman zabensu a jihohin Ondo da Ekiti.

An tsaurara matakan tsaro gabanin zuwar Shugabn kasar da tawagarsa.

Jiga-jigan jam'iyyar APC ga gwamnonin jam'iyyar suna daga cikin wadanda suka tarbi Shugaba Buhari da tawagarsa. Cikin wadanda suka tarbi Buhari akwai Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti, Gwamna Ajimobi, Gwamna Ibikunle Amosun da sauransu.

A safiyar yau ne dai jirgin Shugaba Muhammadu Buhari ta baro babban birnin tarayya, Abuja.

Ga hotunan irin tarbar da aka yiwa Shugaba Buhari a kasa:

Kamfe: Shugaba Buhari ya dira jihar Ekiti, hotuna

Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti yayin da ya ke gaisuwa da Shugaba Buhari yayin da jirginsa ya dira a jihar ta Ekiti
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Jigawa ta cika makil da jama'a da suka fito tarbar Buhari, hotuna

Kamfe: Shugaba Buhari ya dira jihar Ekiti, hotuna

Gwamna Kayode Fayemi da Gwamna Ibikunle Amosun yayin tarbar Shugaba Muhammadu Buhari
Source: Twitter

Kamfe: Shugaba Buhari ya dira jihar Ekiti, hotuna

Gwamnoni da jiga-jigan jam'iyyar APC na yakin Kudu maso Yamma da suka zo tarbar Shugaba Buhari da tawagarsa
Source: Twitter

Kamfe: Shugaba Buhari ya dira jihar Ekiti, hotuna

Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Ekiti domin kaddamar da yakin neman zabensa
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel