Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da tsaffin gwamnonin mulkin Soja

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da tsaffin gwamnonin mulkin Soja

Shugaba Muhammadu ya karbi bakuncin tsaffin gwamnonin mulkin soja a ranan Litinin, 4 ga watan Febrairu, 2019 a fadr shugaban kasa dake birnin tarayya, Abuja.

A ziyarsu, tsofin janar a rundunar soji ta sama, kasa, da ruwa sun bayyana goyon bayan su ga takarar shugaba Buhari domin sake zama shugaban kasar Najeriya a karo na biyu.

Tsohon gwamnan jihar Legas a mulki soji, Birgeiya janar Buba Marwa (mai ritaya) ne ya jagoranci tsofin janar-janar din yayin da su ke bayyana goyon bayan su ga takarar shugaba Buhari a yau.

Daga cikin tawagar tsofin janar-janar din akwai Navy Capt Caleb Olubolade, tsohon ministan harkokin 'yan sanda lokacin mulkin Jonathan da kuma tsohon shugaban rundunar sojojin ruwa ta kasa, Admiral Jubril Ayinla.

Wannan ya biyo bayan bayyana goyon bayan da kungiyoyin dattawan Arewa, kungiyar Yarabawa, Afenifere, kungiyar yan Neja Delta PANDEF da kungiyar Igbo Ohaneaze suka yiwa dan takaran shugaban kasan PDP, Atiku Abubakar.

Kalli hotunan:

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da tsaffin gwamnonin mulkin Soja

Buhari tare da Mamman Ali
Source: Facebook

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da tsaffin gwamnonin mulkin Soja

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da tsaffin gwamnonin mulkin Soja
Source: Facebook

KU KARANTA: Bidiyo: Jigo a PDP ya yi kira ga mabiyan jam'iyyar su hallaka alkalan zabe

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da tsaffin gwamnonin mulkin Soja

Hotuna: Shugaba Buhari tare da tsaffin abokansa
Source: Facebook

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da tsaffin gwamnonin mulkin Soja

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da tsaffin gwamnonin mulkin Soja
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel