Cikin Hotuna: Atiku ya girgiza magoya baya yayin yakin zaben sa a jihar Kebbi

A yayin ci gaba da shawagi da yawon karade jihohi 36 na Najeriya, a yau Lahadi dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe a jihar Kebbi.

Cikin Hotuna: Atiku ya girgiza magoya baya yayin yakin zaben sa a jihar Kebbi

Cikin Hotuna: Atiku ya girgiza magoya baya yayin yakin zaben sa a jihar Kebbi
Source: Twitter

Kamar yadda majiyar mu ta jaridar Vanguard ta ruwaito, Atiku yayin neman goyon bayan al'ummar jihar Kebbi ya sha alwashin bai wa kananan hukumomin dama ta cin gashin kansu muddin ya yi nasara a zaben shugaban kasa da za a gudanar a ranar 16 ga watan Fabrairu.

Tsohon mataimakin shugaban kasar ya sha wannan alwashi yayin taron sa na yakin neman zabe da aka gudanar cikin tantagwaryar Birnin Kebbi da ya kasance babban birnin jihar a yau Lahadi 3 ga watan Fabrairu.

Wazirin Adamawa ya kuma sha alwashin samar da ayyukan yi musamman ga Matasa tare da bayar da tallafi mai girman gaske ga Mata ta hanyar samar da hannayen jari domin cin gashin kansu da hakan zai yi tasiri wajen habaka tattalin arziki.

KARANTA KUMA: Ina jajantawa Osinbajo kan tsautsayi na hatsarin jirgi - Kwankwaso

Cikin na sa jawaban, shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus, ya ce jam'iyyar ta yi tsayuwar daka tare da daura damarar tabbatar da hadin kai domin ci gaban kasa da zai fidda ita zuwa tudun tsira.

Kazalika jagoran kungiyar yakin neman zabe na jam'iyyar PDP kuma shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki, ya kalubalanci gwamnatin jam'iyyar APC dangane da gazawar ta wajen cika alkawurran da daukar wa al'ummar Najeriya.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel