Jigawa ta cika makil da jama'a da suka fito tarbar Buhari, hotuna

Jigawa ta cika makil da jama'a da suka fito tarbar Buhari, hotuna

A yau ne Shugaba Muhammadu Buhari da tawagarsa suka isa jihar Jigawa bayan sun ziyarci jihar Gombe domin kaddamar da yakin neman zabe da kuma rijiyar hakar man fetur a Bauchi.

Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ta ruwaito cewar jirgin shugaba Buhari ta baro jihar Gombe inda ta dako shugaban kasar da tawagarsa kuma da sauka a JIgawa misalin karfe 2.25 na rana.

Sai dai tun kafin isowar shugaban kasar, al'umma jihar Jigawa sun cika titunan birnin Dutse inda suke ta tururuwa zuwa wurin da za a kaddamar da yakin neman zaben.

NAN ta ruwaito cewa dubban magoya bayan jam'iyyar APC sun cika titunan garin Dutse yayin da an rufe shagun da wuraren kasuwanci da dama domin tarbar shugaban kasar.

Ga hotunan yadda mutane suka cika filin kaddamar da yakin neman zaben a kasa.

Jigawa ta cika makil a yayin da jama'a su ka fito tarbar Buhari, hotuna

Jigawa ta cika makil a yayin da jama'a su ka fito tarbar Buhari, hotuna
Source: Twitter

Jigawa ta cika makil a yayin da jama'a su ka fito tarbar Buhari, hotuna

Jigawa ta cika makil a yayin da jama'a su ka fito tarbar Buhari, hotuna
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Dakarun Soji sun kama 'yan kungiyar IPOB a jihar Abia

Jigawa ta cika makil a yayin da jama'a su ka fito tarbar Buhari, hotuna

Jigawa ta cika makil a yayin da jama'a su ka fito tarbar Buhari, hotuna
Source: Twitter

Jigawa ta cika makil a yayin da jama'a su ka fito tarbar Buhari, hotuna

Jigawa ta cika makil a yayin da jama'a su ka fito tarbar Buhari, hotuna
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel