Yanzunnan: Jirgin da Osinbajo ke ciki ya fado kasa dazunnan a Kabba

Yanzunnan: Jirgin da Osinbajo ke ciki ya fado kasa dazunnan a Kabba

- Jirgi mai saukar angulu da Osinbajo yake hawa ya rikito kasa

- Cikin jirgin akwai mataimakansa da hadiman matarsa

- Masu kai dauki sun isa wurin a Kabba

Yanzunnan: Jirgin da Osinbajo ke ciki ya fado kasa dazunnan a Kabba

Yanzunnan: Jirgin da Osinbajo ke ciki ya fado kasa dazunnan a Kabba
Source: Twitter

Jirgi mai saukar angulu wanda ya dau mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo, sanata Ojudu, mataimakin shi na musamman da liktan matar shi ya rikito daga sama.

Hadarin ya faru ne a garin Kabba, jihar Kogi.

Yanzunnan: Jirgin da Osinbajo ke ciki ya fado kasa dazunnan a Kabba

Yanzunnan: Jirgin da Osinbajo ke ciki ya fado kasa dazunnan a Kabba
Source: Facebook

Kamar yadda labari daga babban mataimakin farfesa Osinbajo akan yada labarai, Laolu Akande, ya bayyana, hatsarin ya faru ne da tsakar ranar asabar.

Osinbajo da sauran wadanda ke cikin jirgin na nan lafiya lau

Yanzunnan: Jirgin da Osinbajo ke ciki ya fado kasa dazunnan a Kabba

Yanzunnan: Jirgin da Osinbajo ke ciki ya fado kasa dazunnan a Kabba
Source: Facebook

GA WANNAN: Ashe da gaske ne, camfin nan na satar banten mata yayi kamari a kudu, an kamo 19

Kamar yadda mataimakin nashi na musamman ya fada: "Jirgin mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya rikito a garin Kabba amma shi da duk wadanda ke cikin jirgin na lafiya. Yana cigaba da al'amuran shi da ya tsara na yau a jihar Kogi."

Farfesa Osinbajo dai, shine mataimakin shugaba Buhari tun a 2015, kuma ana sa rai muddin aka zarce zai ci gaba har 2023. Koda yake wasu na ganin dole a tirsasa masa ajje aiki domin a samu Bola Tinubu ya hau kujera ta biyun, ko bayan anci zabe ko bayan rantsuwa.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter:https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel