Yakin Zabe: Atiku ya girgiza magoya baya a jihar Enugu da Ebonyi

Mun samu cewa, a jiya Juma'a, tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya samu kyakkyawar tarba tare da girgiza magoya bayan sa yayin taron yakin zabe a jihar Enugu.

Yakin Zabe: Atiku ya girgiza magoya baya a jihar Enugu da Ebonyi

Yakin Zabe: Atiku ya girgiza magoya baya a jihar Enugu da Ebonyi
Source: Twitter

Kazalika birnin Abakaliki na jihar Ebonyi ya tumbatsa yayin da dubunnan al'umma suka fito kwansu da kwarkwata domin jaddada goyon bayan su ga Atiku da kuma jam'iyyar sa ta PDP.

Kamar yadda majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito, bayan mika godiya dangane da karamcin da ya samu, Atiku cikin jawaban sa ya sha alwashin samar da ci gaba da habakar tattalin arziki a yankunan Kudu maso Gabashin Najeriya.

KARANTA KUMA: Yakin Neman Zabe: Atiku da PDP sun girgiza al'umma a jihar Delta

Alkalumma sun yi hasashen cewa, ba a taba samun wani taron siyasa ba da ya samu albarka da yalwar al'umma makamancin yadda ta kasance a jiya Juma'a cikin jihohin biyu. Atiku ya ce tabbas ba ya da wata tantama ta samun nasara cikin yankunan yayin babban zabe.

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kasance dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar APC da kuma Atiku na jam'iyyar PDP, na ci gaba da yawan shawagi na karade jihohi 36 da ke fadin kasar nan yayin da babban zabe ya gabato.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel