Bidiyo: Buhari ya isa filin jirgin saman Aminu Kano

Bidiyo: Buhari ya isa filin jirgin saman Aminu Kano

Mutan jihar Kano sun karbi bakuncin shugaba Muhammadu Buhari dai-dai lokacin Azahar a ranan Alhamis, 31 ga watan Junairu, 2019.

Mun kawo cewa jirgin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tashi daga babban filin jirgin Nnamdi Azikwe Abuja zuwa filin jirgin Aminu Kano dake birnin Kano.

Mun samu wannan ne daga bakin hadimin Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmed, inda yace:

"Shugaba ya tashi daga filin jirgin saman Nnamdi Azikwe Abuja zuwa Kano, zai halarci taron yakin neman zabe a babban filin kwallon Sani Abacha."

Kalli bidiyon:

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel