Hotuna: Jihar Kano ta shirya tsaf domin tarbar Buhari

Hotuna: Jihar Kano ta shirya tsaf domin tarbar Buhari

Gwamnatin jihar Kano da jama'arta sun shirya tsaf domin tarban shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yayinda zai kawo ziyarar jihar domin kaddamar da wasu ayyuka da gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje ya kammala.

Daga bisani kuma ya garzaya taron yakin neman zaben shugabancin kasarsa karo na biyu.

Daga cikin wadanda zasu tarbi Buhari yayinda ya sauka sune Gwamnan jihar, mataimakin gwamna, Nasiru Gawuna; tsohon mataimakin gwamna, Farfesa Hafiz Abubakar; ministan harkokin cikin gida, Abdurrahman Dambazzau; ministan ruwa, Kazaure, gwamnan jihar Zinder da gwamnan jihar Maradi daga kasar Nijar.

Mun kawo muku a jiya cewa gwamnan ya fita zagayen duba ayyukan ginin sabbin tituna biyu da shugaba Buhari zai kaddamar a kafin gabatar da yakin neman zabensa a jihar Kano.

Hadimin gwamnan kan sabbin kafafe yada labarai, Salihu Tanko Yakassai, ya bayyana ayyukan biyu da shugaban kasan zai kaddamar.

"Ayyuka biyu da shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar sune:

1. Titin kasa dake Kofar Ruwa

2. Titin sama da ke hayar Murtala Muhammad Highway"

Hotuna: Jihar Kano ta shirya tsaf domin tarbar Buhari

Hotuna: Jihar Kano ta shirya tsaf domin tarbar Buhari
Source: Twitter

Hotuna: Jihar Kano ta shirya tsaf domin tarbar Buhari

Hotuna: Jihar Kano ta shirya tsaf domin tarbar Buhari
Source: Facebook

Source: UGC

Hotuna: Jihar Kano ta shirya tsaf domin tarbar Buhari

Hotuna: Jihar Kano ta shirya tsaf domin tarbar Buhari
Source: Facebook

s

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel