Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Riba

Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Riba

A ranan Laraba, 30 ga watan Juniaru, 2019 shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cigaba da gudanar da yakin neman zaben shugabancin kasarsa karo na biyu a yankin kudu maso kudancin Najeriya wato yankin Neja Delta.

Bayan zuwanrsa jihar Abiya da Imo jiya da kuma Ebonyi a yau, shugaba Buhari ya samu kyakkayawar tarba daga mutanen jihar Cross Riba inda suka nuna matukar farin ciki da zuwansa.

Yana sauka gwamnan jihar Cross Riba, Ben Ayade, da sauran jigogi jam'iyyar APC a jihar sukai masa maraba. Daga nan ya garzaya wajen sarakunan gargajiyan jihar domin kai musu gaisuwan ban girma.

Kalli hotunan:

Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Ribas

Shugaba Buhari a farfajiyar taro
Source: Facebook

Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Ribas

Tarin jama'a a farfajiyar taron APC
Source: Facebook

Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Ribas

Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Ribas
Source: Facebook

Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Ribas

Buhari ya daga hannun dan takaran gwamnan jihar, John Owan Enoh
Source: Facebook

Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Riba

Hotuna: Taron yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Kross Riba
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel