Laale marhabun: Mutan jihar Ebonyi sun yiwa Buhari kyakkyawan tarba (Hotuna da Bidiyo)

A ranan Laraba, 30 ga watan Juniaru, 2019 shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cigaba da gudanar da yakin neman zaben shugabancin kasarsa karo na biyu a yankin kudu maso gabashin Najeriya wato yankin kabilar Igbo.

Bayan zuwanrsa jihar Abiya da Imo jiya, shugaba Buhari ya samu kyakkayawar tarba daga mutanen jihar Ebonyi inda suka nuna matukar farin ciki da zuwansa.

Kamar dai yadda ya faru a jihar Abiya, sarakunan gargajiya a Ebonyi a sun mara wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari baya a kudirinsa na neman tazarce.

Sarakunan sun kuma yanke shawarar tabbatar da nasarar shugaba Buhari a zaben ranar 16 ga watan Fabarairu.

Sun bayar da wannan tabbacin ne a lokacin wani tattaunawa tare da Shugaban kasar a gidan gwamnatin jihar da ke Abakaliki.

Laale marhabun: Mutan jihar Ebonyi sun yiwa Buhari kyakkyawan tarba (Hotuna da Bidiyo)

Yayinda shugaba Buhari ya shigo farfajiyar
Source: Facebook

Laale marhabun: Mutan jihar Ebonyi sun yiwa Buhari kyakkyawan tarba (Hotuna da Bidiyo)

Buhari ya dagawa magoya bayansa hannu
Source: Facebook

KU KURANTA: Gabanin zuwan Buhari Kano gobe, gwamna Ganduje ya je yawon duba kammalallun ayyuka biyu da Buhari zai kaddamar a Kano

Laale marhabun: Mutan jihar Ebonyi sun yiwa Buhari kyakkyawan tarba (Hotuna da Bidiyo)

Dandazon jama'a a farfajiyar taro a Ebonyi

BUhari tare da sarakunan gargajiya
Source: Facebook

Laale marhabun: Mutan jihar Ebonyi sun yiwa Buhari kyakkyawan tarba (Hotuna da Bidiyo)

Buhari tare da dan takaran gwamnan jihar Ebonyi
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel