Cikin Hotuna: Atiku, Saraki da Obasanjo yayin bayyana kudirin jam'iyyar PDP a jihar Legas

A yau Laraba 30 ga watan Janairu, tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake wassafa kudirirrikan sa na tabbatar da ci gaban kasa muddin ya yi nasara a zaben bana.

Wazirin Adamawa yayin kushe gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kuma wassafa wasu muhimman tsare-tsare da zai tabbatar domin ci gaban kasa muddin ya yi nasara a babban zaben kasa da zai gudana a ranar 16 ga watan Fabrairu na gobe.

Cikin Hotuna: Atiku, Saraki da Obasanjo yayin bayyana kudirin jam'iyyar PDP a jihar Legas

Cikin Hotuna: Atiku, Saraki da Obasanjo yayin bayyana kudirin jam'iyyar PDP a jihar Legas
Source: Twitter

Cikin tsare-tsaren da tsohon mataimakin shugaban kasar ya lissafa sun hadar da samar da aikin yi musamman ga Matasa, yakar fatara da yunwa, inganta ci gaban gine-gine, habakar harkokin kasuwanci da kuma samar da tabbataccen ci gaba akan harkokin ilimi.

KARANTA KUMA: Cikin Hotuna: Kungiyar magoya baya ta shirya yiwa Buhari gagarumar tarba a Kano

Atiku ya gabatar da jawaban sa na wannan muhimman tsare-tsare a wani babban taro da aka gudanar a jihar Legas domin zayyanawa al'ummar Najeriya manufofin sa da kuma dalilai na kada masa kuri'u a bana.

Jiga-jigan da suka halarci taron tare da Atiku sun hadar da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, shugaban majalisar dattawa Abubakar Bukola Saraki, da kuma shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel