Cikin Hotuna: Kungiyar magoya baya ta shirya yiwa Buhari gagarumar tarba a Kano

A yayin da rahotanni ke ci gaba da yaduwa sakamakon ziyarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai jihar Kano a gobe Alhamis, wata cibiyar magoya ta daura damarar yi ma sa gagarumar tarba da sai ta wuce misali.

Cikin Hotuna: Kungiyar magoya baya ta shirya yiwa Buhari gagarumar tarba a Kano

Cikin Hotuna: Kungiyar magoya baya ta shirya yiwa Buhari gagarumar tarba a Kano
Source: Twitter

Mun samu wannan rahoton ne da sanadin babban hadimi na musamman ga shugaban kasa Buhari akan sabuwar hanyar sadarwa ta zamani, Bashir Ahmad, da ya wassafa a shafin sa na zauren sada zumunta.

KARANTA KUMA: Atiku, Buhari za su halarci taron kungiyar Izala na kasa a Abuja - JIBWIS

Kazalika shafin jaridar Legit.ng ya ruwaito cewa, hukumomin tsaro musamman na 'yan sanda sun bayyana shirin su na tabbatar zaman lafiya da kwanciyar hankali yayin ziyarar shugaban kasa Buhari.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel