NBA: An sami sabani a arewa, kan kiran ayi wa Kotuna tawaye a kaurace musu kan sauke na biyar a kasar nan

- Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Bauchi sunyi watsi da batun kauracewa koruna

- Sun ce baza su bi umarnin uwar kungiyar ba

- Shugaban kungiyar yace dokar kwata kwata bata dace ba

NBA: An sami sabani a arewa, kan kiran ayi wa Kotuna tawaye a kaurace musu kan sauke na biyar a kasar nan

NBA: An sami sabani a arewa, kan kiran ayi wa Kotuna tawaye a kaurace musu kan sauke na biyar a kasar nan
Source: UGC

Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Bauchi tayi fatali da dokar da uwar kungiyar lauyoyin ta kasa ta bayar na dakatar da zuwa kotu domin nuna rashin jin dadin kungiyar na dakatarwar da akayi wa alkalin alkalai na kasa Justice Walter Onnoghen wanda shugaban kasa Muhammadu buhari yayi bisa zarge zargen cin hanci da rashawa da alkalin yake da alaka dasu.

GA WANNAN: Tsugunne bata qare ba, inji NLC, duk da cewa manyan Janar din Najeriya sun tantance

A bayani me dauke da sa hannun shugaban kungiyar jihar bauchin barrister M.M Maidoki da sakataren kungiyar A.S Gumba sunce su baza su bi umarnin uwar kungiyar ba saboda ko kadan bata dace ba.

Dama dai sabon CJN din daga jihar Bauchi ya ffito, arewa kuma na kishin shugaba Buhammadu Buhari, yayin da kudu ke kishin nasu, watau CJN, a kasa irin Najeriya, hakan na yawan faruwa.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel