Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari

A jiya mun kawo muku rahoton cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dira babban filin jirgin saman Sam Mbakwe da ke Owerri, babban birnin jihar Imo inda zai gudanar da yakin neman zabensa karo na biyu.

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawa tarba daga wajen jigogin jam'iyyar a filin jirgin saman.

Jam'iyyar All Progressives Congress ta garzaya da yakin neman kujeran shugaba kasa yankn kudu maso gabashin Najeriya da aka fi sani da yan yan kabilar Ibo.

Daga cikin tawagar shugaba Buhari akwai ministan kwadago, Chris Ngige; ministan Kimiya da fasaha, Ognonnaya Onu; da gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha.

Sabanin abinda hotunan nan suka nuna anan, Jam'iyyar adawa a Najeriya ta Peoples Democratic Party (PDP) yi ba'a tare da dariya ga shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da kuma jam'iyyar su ta All Progressives Congress (APC) kan taron gangamin da suka gudanar a garin Owerri, jihar Imo.

Jam'iyyar ta PDP, wadda ta bayyana taron a matsayin marar armashi da ya tattaro tsirarun mutanen da gwamnati ta siya ta ce hakan yana kara tabbatar wa da al'ummar kasa cewa wa'adin mulkin shugaban kasar fa yazo karshe.

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari
Source: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari

Buhari ya daga hannun dan takaran APC a Imo
Source: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari

Buhari a ganawa da sarakunan gargajiya
Source: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari

Ganawan Buhari da sarakunan gargajiya
Source: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari

Buhari a taron
Source: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari

Hotuna da bidiyo: Yadda mutan jihar Imo suka tarbi shugaba Buhari
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel