Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari

Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari

A yau Talata 29 ga watan Junaru jirgin yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari karo na biyu ya sake komawa yankin kudu maso yammacin Najeriya.

Shugaban kasan ya kai kamfensa jihar Abiya inda ya samu kyakkayawan tarba daga mutan jihar. Daga cikin wadanda suka tarbi shugaban kasa sune gwamnan jihar Abia, Ikeazu Ikpeazu; gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha; dan takaran gwamna karkashin APC a jihar, Uche Ogar.

Sauran sune ministan kwadago, Chris Ngige; tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzir Kalu; ministan Kimiya da fasaha, Ognonnaya Onu.

A wannan ziyara, shugaba Buhari ya kaddamar da wani katafaren aiki na wutar lantarki a babbar kasuwar kasa-da-kasa ta Ariaria. Wannan aiki zai kara ingancin wutan lantarki ga mutan jihar da kuma habaka tattalin arzikin jihar.

KU KARANTA: Gwamnonin Najeriya sun shiga ganawar sirri da IGP Adamu da NSA Munguno kan zaben 2019

Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari

Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari
Source: Facebook

Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari

shugaba Muhammadu Buhari yayinda ya daga hannun dan takaran gwamann jihar Abiya
Source: Facebook

Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari tare da Orji Uzor Kalu yayainda ya shigo farfajiyar taro
Source: Facebook

Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari

Shugaba Buhari yayinda taro ke gudana
Source: Facebook

Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari

Shigowar BUhari
Source: Facebook

Hotunan da bidiyon yadda mutan jihar Abiya suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari

Shugaba Buhari ya kaddamar da wutan lantarki Araria
Source: Facebook

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel