Buhari ya kaddamar da wani babban aiki yayin yakin zaben sa a jihar Abia

A yayin da a yau Talata 29 ga watan Janairu, guguwar yakin zaben kujerar shugaban kasa ta jam'iyyar APC ta kada zuwa Kudu maso Gabashin Najeriya, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gudanar da yakin zaben sa a jihar Imo da Abia.

Rahotanni kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito, bayan dirar shugaban kasa Buhari a jihar Abia, ya kuma kaddamar da wani katafaren aiki na wutar lantarki a babbar kasuwar kasa-da-kasa ta Ariaria.

Buhari ya kaddamar da wani babban aiki yayin yakin zaben sa a jihar Abia

Buhari ya kaddamar da wani babban aiki yayin yakin zaben sa a jihar Abia
Source: Facebook

Babban hadimi na musamman ga shugaban kasa Buhari akan sabuwar hanyar sadarwa ta zamani, Bashir Ahmad, shine ya bayar da shaidar wannan lamari a shafin sa na dandalin sada zumunta.

KARANTA KUMA: Albashin Sanatocin Najeriya a kowane wata - Bincike

Tawagar da ta take bayan shugaban kasa Buhari yayin kaddamar da wannan aiki ta hadar da Ministan Makamashi, Ayyuka da Gidaje; Babatunde Fashola, Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha da kuma Gwamnan jihar Abia; Okezie Ikpeazu.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel