Cikin Hotuna: Sarakanun Gargajiya na Najeriya na ganawa kan zaben 2019

Rahotanni da ke zuwa mana a yanzu sun bayyana cewa, cibiyar Sarakunan Gargajiya ta Najeriya a halin yanzu na gudanar da taron ta na shekara inda ta ke ganawa kan wasu muhimman al'amurra da suka shafi ci gaban kasar nan.

Cikin Hotuna: Sarakanun Gargajiya na Najeriya na ganawa kan zaben 2019

Cikin Hotuna: Sarakanun Gargajiya na Najeriya na ganawa kan zaben 2019
Source: Twitter

Taron mai tasiri tare da ruwa da tsaki kan rawar da Sarakunan gargajiya za su taka wajen tabbatar da tsarkakken zabe na gaskiya da adalci a bana na gudana ne cikin babban birnin kasar nan na tarayya kamar yadda majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito.

KARANTA KUMA: Ni zan jagoranci tantance sakamakon zaben 2019 - Yakubu

Kazalika shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, Farfesa Mahmoud Yakubu, zai gabatar da jawabai a gaban Iyayen na kasa domin zayyana ma su shirye-shiryen hukumar sa wajen gudanar da babban zabe da zai wakana tsakanin watan gobe da jibi.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel