Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun

A yau, Asabar 26 ga watan Janairu 2018 ne jirgin yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari karo na biyu ta garzaya yankin kudu maso yammacin Najeriya da aka fi sani da yankin yan kabilar Yoruba.

Shugaban kasar ya garzaya garin Osogbo, babban birnin jihar Osun bayan ya bar garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo inda jiga-jigan jam'iyyar APC tare da dimbin magoya bayansa suka fito kwansu da kwarkwata domin nuna masa goyon baya.

Cikin tawagar shugaban kasar akwai gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, Ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau, Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole da sauransu.

Daga saukarsa, shugaba Buhari ya kai gaisuwar ban girma da Ooni of Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi. Daga cikin wadanda suka tarbi shugaba Buhari sune gwamnan jihar, Gboyega Oyetola; tsohon shugaban APC, Bisi Akande; tsohon dan takaran SDP, Iyiola Omisore; ministan kiwon lafiya, Isaac Adewole.

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun

Shugaba Buhari yayinda yake ganawa da Ooni of Ife
Source: Facebook

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun

Buhari da jigogin APC yayinda suka shigp farfajiyar
Source: Facebook

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun

Buhari, Osinbajo, Gboyega, Omisore
Source: Facebook

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun
Source: Facebook

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari jihar Osun
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel