Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari

Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari

A yau, Asabar 26 ga watan Janairu ne jirgin yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari karo na biyu ta garzaya yankin kudu maso yammacin Najeriya da aka fi sani da yankin yan kabilar Yoruba.

Shugaban kasar ya isa birnin Ibadan, babban birnin jihar Oyo inda jiga-jigan jam'iyyar APC tare da dimbin magoya bayansa suka fito kwansu da kwarkwata domin nuna masa goyon baya.

Cikin tawagar shugaban kasar akwai gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, Ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau, Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole da sauransu.

Daga saukarsa, shugaba Buhari ya kai gaisuwar ban girma da Sarkin Oyo Alaafin of Oyo, Oba Lamidi, da sarkin Ibadan. Daga cikin wadanda suka tarbi shugaba Buhari sune gwamnan jihar, Ajibola Ajimobi; ministan sadarwa, Adebayo Shittu.

Shugaba Buhari ya yiwa mutanen jihar Oyo alkawarin cewa gwamnatin za ta inganta wutan lantarki, zata samar da tsaro, za tayi yaki da rashawa, kuma zata karfafa tattalin arzikin kasa.

KU KARANTA:

Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari

Shugaba Buhari tare da jigogin APC a Ibadan da sarakunan gargajiya
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari

shugaba Buhari yayinda ya kai gaisuwar ban girma ga Alaafin of Oyo da Olubadan
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari

shugaba Buhari yayind aya shigo farfajiyar taro
Source: Twitter

Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari

Jama'a yayinda Buhari ya shigo
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari

Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Oyo suka tarbi shugaba Buhari

Dandazon jama'a a taron APC

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel