Daga karshe: An bayyana dalilin da ya sa Buhari ya gaggauta tsige Walter Onnoghen

Daga karshe: An bayyana dalilin da ya sa Buhari ya gaggauta tsige Walter Onnoghen

Rahotanni na ci gaba da bayyana kan dalilin da ya sanya shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yanke hukuncin tsige alkalin alkalai na kasa, Walter Onnoghen cikin kankanin lokaci, ba tare da jiran hukuncin kotun CCT ba.

Kamar yadda rahotanni suka bayyana, ana sa ran Onnoghen zai kafa alkalan da zasu yi shari'a kan zaben 2019 a kasar.

A ranar Asabar (yau) ake sa ran korarran alkalin alkalan zai kafa kwamitin sauraron kara kan korafe korafen zaben.

A ranar Litinin kuma ake sa ran za a rantsar da kwamitin, wanda ya kunshi masu shari'a 250.

KARANTA WANNAN: Bayan korarsa daga mukamin CJN: An gano dalilin Onnoghen na dakatar da taron NJC

Duba umurnin da kotun CCT ta bayar na tsige tsohon alkalin alkalai Walter Onnoghen, wanda kuma shugaban kasa Buhari ya yi amfani da shi wajen korar alkalin.

Umurnin kotun CCT na korar Walter Onnoghen I

Umurnin kotun CCT na korar Walter Onnoghen I
Source: Twitter

Umurnin kotun CCT na korar Walter Onnoghen II

Umurnin kotun CCT na korar Walter Onnoghen II
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel