Rigimar ta koma Majalisa, bayan da Buhari ya aika kudurin N30,000 na ma'aikata ga majalisu

Rigimar ta koma Majalisa, bayan da Buhari ya aika kudurin N30,000 na ma'aikata ga majalisu

- Kungiyar kwadago karkashin kungiyar manyan ma'aikatan gwamnati ta hori majalisar dattawa da ta tabbatar da sabon karancin albashin

- Fadar shugaban kasa na amfani da karancin albashin da jihohi suka amince da biya ne don jinkirta tabbatar da karancin albashin

- Najeriya ce kasa mafi talauci a duniya, don haka ya kamata a farfado da ma'aikata

Rigimar ta koma Majalisa, bayan da Buhari ya aika kudurin N30,000 na ma'aikata ga majalisu

Rigimar ta koma Majalisa, bayan da Buhari ya aika kudurin N30,000 na ma'aikata ga majalisu
Source: UGC

Kungiyar kwadago karkashin kungiyar manyan ma'aikatan gwamnati ta jawo hankalin majalisar dattawa da ta tabbatar da sabon karancin albashin Naira 30,000 Kamar yanda aka yi yarjejeniya ta hanyar damokaradiyya.

Sun musa cewa kwamitin majalisar dake da alhakin samar da sabon karancin albashin ya gama aikin shi.

Kungiyar a wata magana da ta sanar da manema labarai a ranar laraba a garin Legas wanda shugaban kungiyar na kasa, Kwamred Bobboi Bala Kaigama da kuma sakatare janar na kungiyar kwamred Alade Bashir Lawal, sun jaddada cewa a matsayin mahukuntan na wakilan mutane bai kamata ace zasu datse ma'aikatan Najeriya ta hanyar goyon bayan zababbun don ganin an tankwasa Naira 30,000 na karancin albashin kasar.

GA WANNAN: Gwamnati na duba yadda ake chazar kudin wuta a fadin kasar nan Read more:

ungiyar a wata magana da ta sanar da manema labarai a ranar laraba a garin Legas wanda shugaban kungiyar na kasa, Kwamred Bobboi Bala Kaigama da kuma sakatare janar na kungiyar kwamred Alade Bashir Lawal, sun jaddada cewa a matsayin mahukuntan na wakilan mutane bai kamata ace zasu datse ma'aikatan Najeriya ta hanyar goyon bayan zababbun don ganin an tankwasa Naira 30,000 na karancin albashin kasar.

Kungiyar a wata magana da ta sanar da manema labarai a ranar laraba a garin Legas wanda shugaban kungiyar na kasa, Kwamred Bobboi Bala Kaigama da kuma sakatare janar na kungiyar kwamred Alade Bashir Lawal, sun jaddada cewa a matsayin mahukuntan na wakilan mutane bai kamata ace zasu datse ma'aikatan Najeriya ta hanyar goyon bayan zababbun don ganin an tankwasa Naira 30,000 na karancin albashin kasar.

"A halin yanzu da muke rubutu, Najeriya ce kasar mafi talauci a duniya. Amma a maimakon amincewa da farfado da ma'aikata, fadar shugaban kasar na boyewa karkashin kungiyar kasa ta jihohi don hana karancin albashin 30,000 da kwamitin majalisar dattawa ta mika. Hakan ne kuwa tunda karancin albashin jiha daban da na tarayya."

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel