Siyasar 2019: Bayan Izala ta raba kan Musulmi a kan 'yan takara, ga abinda CAN ta tofa kan zaben

Siyasar 2019: Bayan Izala ta raba kan Musulmi a kan 'yan takara, ga abinda CAN ta tofa kan zaben

- Izala ta kasu wasu na son Buhari wasu Atiku

- Addinai sunyi tsamo-tsamo cikinta

- CAN tace babu ita a lamarin

Siyasar 2019: Bayan Izala ta raba kan Musulmi a kan 'yan takara, ga abinda CAN ta tofa kan zaben

Siyasar 2019: Bayan Izala ta raba kan Musulmi a kan 'yan takara, ga abinda CAN ta tofa kan zaben
Source: UGC

Kungiyar CAN tace bazata goyi bayan wani dan takarar shugabancin kasa ba a zabe mai zuwa, inji shugaban kungiyar, Rev. Samson Ayokunle.

Ayokunle ya hori yan Najeriya da suyi zabe saboda nagarta da cancanta.

Zaben sgugabanci kasa da na majalisar dattawa za'ayi a ranar 16 ga watan Fabrairu.

CAN ta sanar da matsayar ta ne ta wata takarda da Pastor Adebayo Oladeji, mataimaki na musamman akan yada labarai na CAN yasa hannu.

Ayokunle yace CAN ta ubangiji ce da mutanen shi kuma basu da jam'iyya balle sub wasu yan siyasa.

GA WANNAN: Zamu sayar da Filayen jirgin sama, Nigeria Airways zai dawo - Osinbajo

Ahmad Gumi dai yabi bangaren PDP, su Bala Lau sun bi Buhari, su Jingir ma da nasu a jihar Filato, an kuma sami malami da ya ce Atiku ya gina masallatai.

CAN tace sam babu bakinta a nune, tunda a baya da ta nuna GEJ ya fadi.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel