Cikin Hotuna: Tiinubu, El-Rufa'i yayin halartar bikin murnar cikar Bisi Akande shekaru 80 a duniya

A jiya Laraba 16 ga watan Janairu, 2019, an yi shagali tare da gudanar da liyafa ta bikin murnar tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Cif Bisi Akande, yayin cikar sa shekaru 80 ya na numfasawa a duniya.

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa'i, da ya gabatar da jawabai yayin bikin, ya kuma watsa wasu daga cikin hotunan manyan bakin da suka halarci taron a shafin zauren sada na Twitter.

Yayin taya sa murna dangane da wannan mataki da ya kai a rayuwar, El-Rufa'i ya yi jinjina gami da yabo ga Cif Akande sakamakon gagarumar rawa da ya taka da kuma muhimmiyar gudunmuwa da ya bayar wajen ci gaba da kwararar romon dimokuradiyya a kasar nan.

Sauran jiga-jigan kasar nan da suka halarci liyafar sun hadar da babban jigo kuma kanwa uwar gamin matsalolin jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, Minista Labarai da al'adu Alhaji Lai Muhammad, Gwamna Isiaka Gboyega na jihar Osun da makamantan su.

Cikin Hotuna: Tiinubu, El-Rufa'i yayin halartar bikin murnar cikar Bisi Akande shekaru 80 a duniya
Cikin Hotuna: Tiinubu, El-Rufa'i yayin halartar bikin murnar cikar Bisi Akande shekaru 80 a duniya
Asali: UGC

KARANTA KUMA: Magajin Sarkin Ningi ya riga mu gidan gaskiya

Cikin Hotuna: Tiinubu, El-Rufa'i yayin halartar bikin murnar cikar Bisi Akande shekaru 80 a duniya
Cikin Hotuna: Tiinubu, El-Rufa'i yayin halartar bikin murnar cikar Bisi Akande shekaru 80 a duniya
Asali: UGC

Cikin Hotuna: Tiinubu, El-Rufa'i yayin halartar bikin murnar cikar Bisi Akande shekaru 80 a duniya
Cikin Hotuna: Tiinubu, El-Rufa'i yayin halartar bikin murnar cikar Bisi Akande shekaru 80 a duniya
Asali: UGC

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel