Yanzu Yanzu: Wasu 'yan sama jannati sun shiga asibiti, sun sace Sanata Dino Melaye

Yanzu Yanzu: Wasu 'yan sama jannati sun shiga asibiti, sun sace Sanata Dino Melaye

- Wasu jami’an yan sanda sun kai mamya asibitin da Dino Melaye, sanata mai wakiltan koyi ta yamma yake kwance yake jinya

- Jami’an sun tursasa dan majalisar shiga wata mota da ba a sani ba sannan suka tafi dashi zuwa wni wuri da ba a bayyana ba

Wasu jami’an yan sanda sun kai mamya asibitin da Dino Melaye, sanata mai wakiltan koyi ta yamma yake kwance yake jinya.

Jami’an sun tursasa dan majalisar wanda ke kwance a gadon asibiti shiga wata mota da ba a sani ba sannan ska tafi dashi zuwa wani wuri da ba a bayyana ba, jaridar Premium Times ta ruwaito.

Legit.ng ta ruwito a baya cewa yan sanda sun kawo karsen mmayar kwanaki takwas da suka yi ma gidan sanatan bayan ya mika wuya a ranar Juma’a.

Yanzu Yanzu: Wasu 'yan sama jannati sun shiga asibiti, sun sace Sanata Dino Melaye

Yanzu Yanzu: Wasu 'yan sama jannati sun shiga asibiti, sun sace Sanata Dino Melaye
Source: UGC

Rundunar yan sandan tayi ikirrin cewa Melaye da wasu sun kai hari ga wani jami’in dan sanda, sannan suka harbi tare da raunana SGT Danjuma Saliu a bakin aiki a wajajen Aiyetoro Gbede, hanyar Mopa da ke jihar Kogi.

KU KARANTA KUMA: Kishi: Wani miji ya kashe saurayin tsohuwar matarsa bayan ya gansu a daki tare

A baya mun ji cewa asibitin rundunar 'yan sanda dake Garki, Abuja, ya tabbatar da cewa a yanzu sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya samu cikakkar lafiyar da za a gurfanar da shi gaban kotu, don fuskantar tuhumar zargin da ake yi masa, na yunkurin kisan kai.

Bayanin hakan ya biyo bayan gwa gwaje da asibitin ya gudanar akan sanata, wanda suka tabbatar da cewa yana da cikakkar lafiyar da zai iya gurfana gaban kotu.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel