Wata miyar sai a makwabta: Gwamnan jihar Legas ya sayi manyan motocin haya 820 don saukaka rayuwar al'ummarsa (Hotuna)

A ranan Laraba, gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, ya bayyana wata muhimmiyar shirin da gwamnatin jihar keyi domin saukaka rayuwar jama'arsa. Saboda haka, ya sayi sabbin manyan motocin haya 820 da zasu fara aiki a watan Maris 2019.

Game da cewarsa, wannan abu zai taimaka wajen saukin sufuri kuma zai bunkasa tattalin arzikin jihar.

Yayinda yake magana wajen yawon duba yadda ayyuka ke gudana a jihar, Ambode ya ce shirin da akayi shine sayan sabbin motoci 5000 domin jin dadin mutan jihar Legas. Amma bayan sakin wadanda aka saya, a nan jihar za'a hada sauran motocin.

A cewarsa: "Wannan masana'anta ce. Manufarmu bai takaita kan sayan motocin bas 820 ba, sauran motocin a nan jihar Legas za'a hadasu."

Kalli hotunan:

Wata miyar sai a makwabta: Gwamnan jihar Legas ya sayi manyan motocin haya 820 don saukaka rayuwar al'ummarsa (Hotuna)

Wata miyar sai a makwabta: Gwamnan jihar Legas ya sayi manyan motocin haya 820 don saukaka rayuwar al'ummarsa (Hotuna)
Source: Facebook

Source: Twitter

KU KARANTA: Atiku, Saraki da manyan jam'iyyar PDP sun dira jihar Nasarawa yakin neman zabe

Wata miyar sai a makwabta: Gwamnan jihar Legas ya sayi manyan motocin haya 820 don saukaka rayuwar al'ummarsa (Hotuna)

Wata miyar sai a makwabta: Gwamnan jihar Legas ya sayi manyan motocin haya 820 don saukaka rayuwar al'ummarsa (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel