Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani

A ranar Talatar da ta gabata mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci kaddamar da sabuwar cibiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sadarwar zamani domin zaurukan sada zumunta a garin Gwarinpa da ke birnin Abuja.

Gwamnatin shugaban kasa Buhari ta kaddamar da wannan katafaren aiki domin yada nasarorin da ta yi bisa kujerar mulki cikin fadin kasar nan da kuma duniya baki daya ta hanyar sadarwar zamani mai kunshe da zaurukan sada zumunta.

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani ta Buhari

Source: Twitter

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani
Source: Twitter

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani
Source: Twitter

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani ta Buhari

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani
Source: Twitter

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani ta Buhari

Cikin Hotuna: Mataimakin shugaban kasa ya kaddamar da cibiyar sadarwar zamani
Source: Twitter

KARANTA KUMA: 'Yan sandan Najeriya sun gaza sauke nauyin da rataya a wuyansa - Buhari

Bayan kaddamar da babban aikin, Mataimakin shugaban kasa ya yi shawagi cikin ma'aikatar domin kashe kwarkwatar idanun sa wajen ganin yadda ayyuka suka kallamala cikin nagarta da kuma inganci.

Jaridar Legit.ng ta fahimci, gwamnatin shugaban kasa Buhari za ta ribaci wannan cibiya domin yada manufofi da kuma nasarori gami da bajintar da ta yi bisa kujerar mulki ta hanyar zaurukan sada zumunta musamman mafi shaharar su na Facebook da kuma Twitter.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit

Mailfire view pixel