Da duminsa: Ana can ana fafatawa tsakanin Boko Haram da Sojoji da mafarauta a Konduga

Da duminsa: Ana can ana fafatawa tsakanin Boko Haram da Sojoji da mafarauta a Konduga

Rahoton da muka samu daga Sahara Reporters ya ce a halin yanzu ana can ana fafatawa tsakanin Boko Haram da Sojin Najeriya da mafarauta a karamar hukumar Konduga da ke Jihar Borno.

'Yan ta'addan sun samu shiga Konduga ne ta kauyen Auno, inda su kayi nasarar shiga kauyen misalin karfe na yanmacin yau Litinin.

An gano cewar dakarun sojin tare da mafarautan kauyen suna musayar wuta da mayakan kungiyar na Boko Haram a kokarin da su keyi na fatatatkarsu.

Ana can ana fafatawa tsakanin Boko Haram da Sojin Najeriya da mafarauta a Konduga

Ana can ana fafatawa tsakanin Boko Haram da Sojin Najeriya da mafarauta a Konduga
Source: Twitter

Ku biyo mu domin samun karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel