Hotuna da bidiyo sabon katafaren gidan da Hadiza Gabon ta gina

Masoya harkar Fim, abokan aiki, yan'uwa da abokan arzikin yar wasan kwaikwaiyon kamfanin Kannywood, Hadiza Gabon, a kafafen ra'ayi da sada zumunta sun taya ta murna kan sabon katafaren gidan da ta gina.

Shafin masana'antar Kannywood na Facebook ta tabbatar da hakan inda ta daura bidiyo da hotunan sabon gidanta. Kalli hotunan da bidiyon:

Hotuna da bidiyo sabon katafaren gidan da Hadiza Gabon ta gina

Hotuna da bidiyo sabon katafaren gidan da Hadiza Gabon ta gina
Source: Facebook

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel