Rudani: IG Idris ya shiga Ofis duk da karewar wa'adinsa

Rudani: IG Idris ya shiga Ofis duk da karewar wa'adinsa

Sufeta Janar na Rundunar 'yan sandan Najeriya, Ibrahim Idris ya isa ofishinsa da ke headkwatar rundunar da ke Abuja misalin karfe 11.40 na safiyar yau

Ana sa ran Idris ya yi murabus ne a ranar 3 ga watan Janairun 2019 saboda ya cika wa'addin shekaru 35 a cikin aiki amma dai har yanzu bai sanar da murabus dinsa ba.

An rade-radin cewa akwai yiwuwar a kara masa wa'addin aiki har zuwa bayan zabe sai dai babu tabbasa akan haka kamar yadda The Cable ta ruwaito.

Rudani: IG Idris ya shiga Ofis duk da karewar wa'adinsa

Rudani: IG Idris ya shiga Ofis duk da karewar wa'adinsa
Source: Depositphotos

DUBA WANNAN: 'Yan ta'addan sun kwace iko da kananan hukumomi 8 a jihar Katsina

Shugaban 'yan sandan ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Juma'a da ya gabata sai dai ba a bayyana dalilin ganawarsa da shugaban kasar ba.

Ku biyo mu domin samun karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel