Yawan Ayyukan na bashi da Kasar China keyi A Afirka, Najeriya ce ta daya

Yawan Ayyukan na bashi da Kasar China keyi A Afirka, Najeriya ce ta daya

- Shin kasan kasashen da China ta ba bashin manyan aiyuka?

- A kashe 20 na Afirka, Najeriya ce keda mafi yawa

- Kasar Cameroon ce ta tashi da mafi karanci

Yawan Ayyukan na bashi da Kasar China keyi A Afirka, Najeriya ce ta daya

Yawan Ayyukan na bashi da Kasar China keyi A Afirka, Najeriya ce ta daya
Source: Facebook

Kasar China ta ba kasashe 20 na Afirka bashin manyan aiyuka.

Ta ba wa Najeriya bashin manyan aiyuka 404. Ta ba kasar Afirka ta kudu bashin manyan aiyuka 280. Sai kasar Zambia ta samu guda 273.

Yawan Ayyukan na bashi da Kasar China keyi A Afirka, Najeriya ce ta daya

Yawan Ayyukan na bashi da Kasar China keyi A Afirka, Najeriya ce ta daya
Source: Depositphotos

Kasar Ethopia ta samu bashin manyan aiyuka har 255, inda kasar Egypt ta tashi da 197. Kasar Congo ta samu bashin manyan aiyuka guda 193, kasar Ghana ta samu guda 192. Kasar Angola ta samu 189, sai kasar Zimbabwe ta samu 167.

Kasar Tanzania ta samu bashin manyan aiyuka har guda 149, sai kasar Sudan mai 148. Kasar Kenya na da bashin manyan aiyuka 137, sai kasar Algeria na da 123. Kasar Mozambique ta tashi da 94, inda kasar Uganda ta samu 89.

DUBA WANNAN: A 2019, Yawan 'yan gudun hijira a fadin Najeriya yanzu haka ya kai mutum miliyan bakwai

Kasar gabon na da 71, sai kasar Mali mai 68.

Kasar Namibia ta samu bashin manyan aiyuka guda 66, sai kasar Mauritius da ke da 65. Kasar Cameroon ce ke da mafi karanci na bashin manyan aiyukan inda ta tashi da 60.

Masana tattalin arziki na ganin wannan uban bashi da jari da China ta ke baiwa mutanen Afirka na iya zama matsala ko hanyar mulkin mallaka a nan gaba, domin kuwa ba kowa ne zai iya biya ba.

A wasu kasashen ma tuni Chinar ta amshe wasu yankuna ko manyan kamfunnan gwamnati bayan da suka kasa biyan bashin.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel