Dino Melaye: Diraman da ya faru yau cikin hotuna

Dino Melaye: Diraman da ya faru yau cikin hotuna

Jaridarku ta Legit.ng ta kawo muku bayanai cikin hotuna na abubuwan da suka faru a ranan Juma'a, 4 ga watan Junairu 2019 inda Sanata Dino Melaye ya mika wuya ga jami'an yan sanda bayan kwanaki takwas yana gudun musu.

Da farko Sanatan ya bayyanawa manema labarai cewa ya fita daga Abuja yayinda yan sanda suga shiga gidansa a makon da ya gabata, ashe ba gaskiya bane.

Dino Melaye: Diraman da ya faru yau cikin hotuna

Dino Melaye yayinda yake cikin gida bai fadi ba kuma lafiyarsa kalau
Source: Facebook

Dino Melaye: Diraman da ya faru yau cikin hotuna

Daga fitowa waje, sai ya kife. Kaninsa da wani suna rike dashi
Source: UGC

Dino Melaye: Diraman da ya faru yau cikin hotuna

Dino Melaye daga fitowarsa daga cikin gida ya zube kasa
Source: Facebook

Dino Melaye: Diraman da ya faru yau cikin hotuna

Dino Melaye yayinda ake tafiya da shi ofishin yan sanda
Source: Facebook

Dino Melaye: Diraman da ya faru yau cikin hotuna

Dino Melaye a ofishin yan sanda cikin keken kuragu
Source: Facebook

Dino Melaye: Diraman da ya faru yau cikin hotuna

Dino Melaye a cikin ofishin yan sanda ya zube kasa warwas
Source: Facebook

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel