Bidiyo: Yadda Dino Melaye ya fito daga gidansa, ya zube warwas a kasa kamar zai mutu

Bidiyo: Yadda Dino Melaye ya fito daga gidansa, ya zube warwas a kasa kamar zai mutu

Tashar Channel Talabijin ta samu daukan faifan bidiyon lokacin da Sanata Dino Melaye ya fito daga gidansa bayan kwanaki takwa yana boye a cikin gidan.

Mun kawo muku rahoton cewa Sanata mai wakiltan mazabar Kogi ta yamma a majalisar dattawa, Dino Melaye, na hannun jami'an yaki da yan fashi da masu garkuwa da mutane wato FSARS, wata majiya a hedkwatan yan sanda ta tabbatar da hakan.

Bidiyo: Yadda Dino Melaye ya fito daga gidansa, ya zube warwas a kasa kamar zai mutu

Bidiyo: Yadda Dino Melaye ya fito daga gidansa, ya zube warwas a kasa kamar zai mutu
Source: Twitter

Da ya fito daga gidan, sai ya fadi warwas a kasa kama wani mara lafiya gaban wasu yan majalisan jam'iyyar PDP da yan sanda.

Daga baya sai aka shigar da shi cikin motarsa aka tafi da shi ofishin yan sandan.

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel