Kasashen da jarirai ke son a haife su da inda bassu so a 2019

Kasashen da jarirai ke son a haife su da inda bassu so a 2019

- Masu ilimin kididdiga sun binciko kasashen da jarirai zasu fi so a shekara ta 2019

- Akwai kasashen da suke watsi da yayansu

- Kasar Najeriya ce ta kwashi na karshe a inda jarirai ke son a haife su

Zaben 2019 na Najeriya na ta matsowa

Zaben 2019 na Najeriya na ta matsowa
Source: Depositphotos

Duba da yadda ingancin rayuwa yake a kasashen duniya, na turai, larai, Afirka da Asiya, akwai inda in da ana shawara da jarirai ko suna so a haifo su a can zasu ce sam bassu so sun yafe. A kididdigar Najeriya ce tazo na karshe.

A Najeriya ana yaki a gabas, ana maleriya a yamma, ana amai da gudawa a tsakiya, ana kashe-kashe da hadurran motoci, ana talauci da yunwa, uwa uba kuma ana almajirta a arewa, lallai kam da za'a tambayi jarirai su zaba, bassu zabar Najeriya.

Kamar yadda kiyasin 2019 ya bayyana, kasashe 5 na can sama da indai aka haifi jariri to ya caba sun hado da:

1. Switzerland tana da 8.22

2. Australia 8.12

3. Norway 8.09

4. Singapore 8.00

5 Italy 7.21

Sai na tsakiya:

1. Japan 7.08

2. Britain 7.01

3. Poland 6.66

4. Colombia 6.27

5. Hungary 6.06

DUBA WANNAN: N2bn wai aka kashe kan sawo kayan makaranta a jihar Kebbi

Sai na can kasa sune:

1. South Africa 5.89

2. Philippines 5.71

3. Russia 5.31

4. Kenya 4.91

5. Nigeria 4.74

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel