Aiki jaa a gaban Arewa, dubi yadda yawan talakawa da yake a jiha-jiha, kudu da arewa

Aiki jaa a gaban Arewa, dubi yadda yawan talakawa da yake a jiha-jiha, kudu da arewa

- Arewa na da yawan jama'a kashi 70 bisa dari cikin dukkan 'yan Najeriya (70%)

- Kudu tana da 30% na yawan jama'a da ma fadin kasa a Najeriya

- Arewa ke bada arziki kashi 18 cikin dari na abin da ake tara wa a kasar nan (18%), kudu take bada (88%) zuwa lalitar gwamnati

Aiki jaa a gaban Arewa, dubi yadda yawan talakawa da yake a jiha-jiha, kudu da arewa

Aiki jaa a gaban Arewa, dubi yadda yawan talakawa da yake a jiha-jiha, kudu da arewa
Source: Depositphotos

A sabuwar kididdiga muke da ita yanzu, yawan talauci cikin mutum dari na kowacce jiha a yankunan Najeriya ya karu ne ba ma raguwa ba, sannan kuma zaku ga jihohin da suka fi yawan matalauta, jihohin kudu dai sunyi wa arewa fintinkau.

Bari mu fara da yankin Arewa ta Yamma:

1. Kano 75%

2. Kaduna 80%

3. Jigawa 87%

4. Zafamra 95%

5. Kastina 94%

6. Sokoto 96%

7. Kebbi 89%

Kudu Maso Gabas, Yankin Kabilar Igbo

8. Anambra 8%

9. Enugu 9%

10. Abia 8%

11. Imo 10%

12. Eboyi 14%

Arewa maso Gabas, inda ake fafatawa da masu son kafa daula

13. Yobe 98%

14. Maiduguri 99%

15. Adamawa 92%

16. Taraba 88%

17. Bauchi 91%

18. Gombe 69%

Kudu maso Kudu, masu arzikin man fetur

19. Rivers 7%

20. Akwa Ibom 7%

21. Cross river 10%

22. Edo 11%

23. Delta 8%

24. Beyelsa 10%

DUBA WANNAN: Kididdigar irin ayyukan da Ministan Tsaro Mansur dan-Ali yayi a cikin shekarun nan

Arewa ta Tsakiya wato Middle Belt

25. Kogi 66%

26. Kwara 25%

27. Benue 15%

28. Niger 33%

29. Plateau 46%

30. Nasarawa 55%

Abuja (CT) 35%

Kudu Maso Yamma, Yankin Yarabawa

31. Lagos 8%

32. Ogun 12%

33. Ondo 17%

34. Oyo 21%

35. Osun 34%

36. Ekiti 32%

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausahttps://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel