Yanzu-yanzu: Gawar Shagari ta isa Sokoto, za'a fara Sallar Jana'iza

Yanzu-yanzu: Gawar Shagari ta isa Sokoto, za'a fara Sallar Jana'iza

Misalin karfe 12:55 gab da Sallar Azahar a jihar Sokoto gawar tsohon shugaban kasa, Alhaji shehu Shagari ta isa babban filin jirgin saman Sa'ad Abubakar da jirgin gwamnatin tarayya mai lamba 5N_FGZ. Za'a gudanar da jana'iza misalin karfe 2 daidai.

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal; tsohon gwamnan jihar Attahiru Bafarawa; da wasu manyan jami'an gwamnatin jihar ne suka tarbi gawar.

Zamu kawo muku cikakken rahoton....

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel