Ta tashi: An sallami yan sanda 121 da suka arce daga filin daga (Jerin sunayensu)

Hukumar yan sandan Najeriya ta sallami jami'anta 121 daga cikin jami'ai 167 da suka arce daga filin daga a makon da ya gabata saboda an turasu yaki da yan ta'addan Boko Haram a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.

Ana tuhumar jami'an yan sandan 121 da laifin guduwa daga bakin aiki wanda ya sabbaba sifeto janar na hukumar yan sanda, Ibrahim Idris, ya bada umurnin sallamarsu.

An tura wannan umurni sassan hukumar a fadin tarayya cewa a kwace dukkan kayayyakin aikin hukumar dake hannayen wadannan jami'ai kuma a cire sunayensu daga takardan albashin hukumar.

Wannan abu ya biyo bayan rahoton jaridar Premium Times cewa jami'an yan sanda sun arce daga sansanin horo yayinda suka samu labarin cewa za'a turasu yakan yan tada kayar bayan Boko Haram.

Jami'ai 167 da suka gudu na cikin yan sanda 2000 da ake yiwa horo da makarantan horon jami'an soji dake garin Buni Yadi, jihar Yobe.

Kalli wasikar sallamarsu:

Ta tashi: An sallami yan sanda 121 da suka arce daga filin daga (Jerin sunayensu)

Ta tashi: An sallami yan sanda 121 da suka arce daga filin daga (Jerin sunayensu)
Source: Twitter

Source: Facebook

KU KARANTA: Mun damke masu garkuwa da mutanen da suka addabi jihar Adamawa - DCP Abba Kyari

Ta tashi: An sallami yan sanda 121 da suka arce daga filin daga (Jerin sunayensu)

Ta tashi: An sallami yan sanda 121 da suka arce daga filin daga (Jerin sunayensu)
Source: Twitter

Ta tashi: An sallami yan sanda 121 da suka arce daga filin daga (Jerin sunayensu)

Ta tashi: An sallami yan sanda 121 da suka arce daga filin daga (Jerin sunayensu)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel