Hotuna: Mun damke masu garkuwa da mutanen da suka addabi jihar Adamawa - DCP Abba Kyari

Jami'an yan sandan Najeriya sun cika hannu da wasu yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane da suka addabi mutanen jihar Adamawa da kewaye.

Hazikin jami'in dan sanda, DCP Abba Kyari, ya bayyana hakan ne da yammaci ranan Alhamis a shafinsa na Facebook inda ya wallafa hotunansu da gajeren jawabi.

Yace: "Kasurguman yan fashi da garkuwa da mutanen da suka addabi jama'an jihar Adamawa sun shiga hannun rundunar leken asirin sifeton yan sanda da hukumar yan sandan jihar Adamawa a wani hari da suka kai."

Kalli hotunan:

Hotuna: Mun damke masu garkuwa da mutanen da suka addabi jihar Adamawa - DCP Abba Kyari

Hotuna: Mun damke masu garkuwa da mutanen da suka addabi jihar Adamawa - DCP Abba Kyari
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel