Da duminsa: Osinbajo ya saka labule da Oshiomhole a Abuja

Da duminsa: Osinbajo ya saka labule da Oshiomhole a Abuja

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya yi wata ganawar sirri da Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole a yau Alhamis a fadar gwamnati ta Aso Villa da ke Abuja.

The nation ta ruwaito cewa sun fara ganawar ne misalin karfe 1 na rana a ofishin mataimakin shugaban kasar da ke gidan gwamnati a Abuja.

Duk da cewa ba a bayyana dalilin taron ba, ana kyautata zaton yana da alaka da shirye-shiryen kaddamar da yakin neman zabe a jihar Akwa Ibom da za ayi a gobe Juma'a 8 ga watan Disambar 2018.

Osinbajo da Oshiomhole suna ganawa a fadar Aso Villa

Osinbajo da Oshiomhole suna ganawa a fadar Aso Villa
Source: Twitter

Ku biyo mu domin samun karin bayan...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel