Mai dokar bacci: Jami'in FRSC ya yi tatil yana tuki har ya buge wata mota (Hoto da Bidiyo)

Mai dokar bacci: Jami'in FRSC ya yi tatil yana tuki har ya buge wata mota (Hoto da Bidiyo)

Abin mamaki bai karewa a Najeriyarmu ta yau. Idan kaga wani abun wani lokaci sai ka fidda tsammani daga jami'an hukumomin kasar nan.

A ranar 15 ga watan Disamba 2018 wani matashi ya daura a shafin ra'ayi da sada zumuntarsa ta Facebook inda aka kama wani jami'in hukumar tsaron hanyoyin Najeriya wato FRSC mai suna, B Ojeamiran, ya sha giya yayi tatik kafin hawa mota domin tuki.

Faifan bidiyo ya nuna yadda mutumin wanda ya rigaya da fita daga hayacinsa ya buge wata mota mai tsaga G-Wagon a kan hanya.

Jama'ar dake wajen suni kokarin yi masa magana amma ya fita daga hayacinsa yana magagi.

Mai dokar bacci: Jami'in FRSC ya yi tatil yana tuki har ya buge wata mota (Hoto da Bidiyo)

Mai dokar bacci: Jami'in FRSC ya yi tatil yana tuki har ya buge wata mota (Hoto da Bidiyo)
Source: Facebook

Kalli bidiyon:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel