Da dumi-dumi: 'Yan bindiga sun kashe shugaba a jam'iyyar APC a jihar Ribas

Da dumi-dumi: 'Yan bindiga sun kashe shugaba a jam'iyyar APC a jihar Ribas

Rahoton da muka samu daga Daily Trust ya ce wasu 'yan bindiga da ba san ko su wanene ba sun kashe Ciyaman din guduma ta 4 na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a garin Onne da ke karamar hukumar Eleme a jihar Rivers.

'Yan bindigan sun kashe Mr Jonah Chu ne a daren jiya Lahadi 23 ga watan Disambar 2018.

Jami'in hulda da jama'a na 'yan sanda na jihar Rivers, Nnamdi Omoni ya tabbatar da afkuwar kisar a hirar da ya yi da majiyar Legit.ng.

Da duminsa: 'Yan bindiga sun kashe Ciyaman din APC na wata gunduma a jihar Rivers

Da duminsa: 'Yan bindiga sun kashe Ciyaman din APC na wata gunduma a jihar Rivers
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Kisan Badeh: An sako abokin shi da suke tare

Ku biyo mu domin samun karin bayani...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel