Yadda sojojin Najeriya 5 suka baiwa wani matashi gwale-gwale a Legas (Bidiyo)

Yadda sojojin Najeriya 5 suka baiwa wani matashi gwale-gwale a Legas (Bidiyo)

Ba dai tun yau ba, al'ummomin kasar Najeriya suna kokawa sosai game da halayen sojojin Najeriya musamman ma yadda sukan gallazawa farar hula da basuji-basu gani ba amma duk da hakan a iya cewa matsalar sai gaba-gaba takeyi.

A wannan karon ma dai, wani rahoto mai tayar da hankali muka samu na yadda wasu sojoji kusan su akalla biyar suka ganawa wani direba azaba da gwale-gwale tare da dukan tsiya a unguwar Victoria Island, jihar Legas.

Yadda sojojin Najeriya 5 suka baiwa wani matashi gwale-gwale a Legas (Bidiyo)

Yadda sojojin Najeriya 5 suka baiwa wani matashi gwale-gwale a Legas (Bidiyo)
Source: UGC

KU KARANTA: An gano kudin takalman da Buhari yake sawa

Legit.ng Hausa dai ta samu wannan ne daga wani faifan bidiyon yadda dukkan komai da komai ya wakana kamar dai yadda wata ma'abociyar anfani da kafar sadarwar na Instagram mai suna Slim (@tyna_iyeye).

Faifan bidiyon dai biyo bayan sakin sa, ya yadu a kafafen sadarwar kamar wutar daji wanda hakan ya jaza kowa na fadin albarkacin bakin sa.

Ga dai bidiyon nan a kasa:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit Newspaper

Tags:
Mailfire view pixel