Shugaba Buhari ya halarci taron yaye daliban makarantan yan sanda a Kano, kalli kayatattun hotunan

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron yaye daliban makarantan horar da yan sanda na jihar Kano karo na farko a ranan 20 ga watan Disamba, 2018.

Manyan sarakuna da jiga-jigan da suka halarci wannan taro sun kunshi Estun Nupe, Mai Martaba, Yahaya Abubakar da mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu.

Shugaba Buhari ya gabatar da kambar yabo ga wasu zakarun dalibai da sukayi fincinkau wajen wasu sassa na horo a makarantar. An bada lambar yabo ga zakarar daliba mace, zakaran dalibi.

Dalibai mace mafi kokari, Evangeline Babuba ta samu lambar yabo da kuma zakaran dalibi Shua'aibu Aminu.

Kalli hotunan:

Shugaba Buhari ya halarci taron yaye daliban makarantan yan sanda a Kano, kalli kayatattun hotunan

Shugaba Buhari ya halarci taron yaye daliban makarantan yan sanda a Kano, kalli kayatattun hotunan
Source: Facebook

KU KARANTA: Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Kano

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng News

Tags:
Mailfire view pixel